Learn Hardcore Hausa: A watan da ya gabata, mun yi jarabawa ta Hausa a makaranta. - In the month that passed, we took a Hausa exam at school.