Learn Hardcore Hausa: A makaranta muna da darasin kimiyya da safe da kuma lissafi da rana. - At school we have a science lesson in the morning and also math in the afternoon.