Usages of tafiya
A wasu ƙasashe mutane suna tafiya da jirgin ƙasa maimakon mota.
In some countries people travel by train instead of by car.
Ni ina so in yi tafiya zuwa gari.
I want to travel to town.
Elon.io is an online learning platform
We have an entire course teaching Hausa grammar and vocabulary.